Daga ranar 8 zuwa 9 ga watan Yunin shekarar 2023, majalissar bunkasa harkokin cinikayya ta kasa da kasa ta kasar Sin, da kwamitin shirya bikin baje kolin motocin kasa da kasa na birnin Chongqing, sun dauki nauyin shirya taron "Zauren Motocin kasar Sin na 2023" na Chongqing.A wurin taron, Qi Hongzhong, mataimakin...
Kara karantawa